Jump to content

Wq/ha/Luisa Capetillo

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Luisa Capetillo
Luisa Capetillo circa 1919 tana sanye da kayan maza


Luisa Capetillo, (Oktoba 28, 1879 – Afurelu 10, 1922) ta kasance ɗaya daga manyan shuwagabannin kwadago na kasar Puerto Rico. Ta kasance mai shirya tafiyar da kungiyar kwadago kuma marubuciya wacce ta yi fafutuka don dai-daiton haƙƙi ga mata, ‘yancin soyayya, da kuma Haƙƙoƙin ‘yancin mutane da yara.

Zantuka

[edit | edit source]

Original Spanish title Mi opinión sobre las libertades, derechos y deberes de la mujer

  • la mujer es apta para todo.
    • Mata suna da ikon yin komai da komai.
    • "La Mujer en la época primitiva"
  • No me explico por qué el hombre crée tener siempre derechos sobre la mujer
    • Luisa Capetillo
      Ban san me yasa maza ke dauka ko da yaushe suna da iko akanmu ba
  • Estudiemos y preparemos nuestra generación para las luchas futuras, que se avecinan.
    • Mu zo mu yi karatu kuma mu shirya ‘ya’yanmu don gwagwamayar gaba, wanda ke kwance nan gaba.
  • Hannaye masu amfani sun fi hannayen da kyau kawai gare su.